May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnatin jihar Kano ta mayar da ma’aikata 9332 cikin guda 12,566 da ta tantance bakin aikinsu, wadanda Gwamnatin da ta shuɗe ta dauka aiki

1 min read

Gwamnatin jihar Kano ta mayar da ma’aikata 9332 cikin guda 12,566 da ta tantance bakin aikinsu, wadanda Gwamnatin da ta shuɗe ta dauka aiki.

Sakataren Gwamnatin jihar, Dr Abdullahi Baffa Bichi ne ya bayyana hakan a safiyar wannan Rana ta juma’a, kamar yadda wakilinmu Jabir Ali Danabba ya rawaito mana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *