May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Premier League Kano Pillars zata fafata a Sani Abacha

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars zata fafata da Bendel a Filin wasa na Sani Abacha dake kofar Mata.

Wasan mako na goma a cigaba da gasar premier league ta nan Nigeria.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *