May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano, CP Muhammad Usaini Gumel ya bada Umarni a kama Dan Sandan da ya harbi Harbi Mutane a Unguwar Kurna har mutum Daya ya Rasu

1 min read

Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano, CP Muhammad Usaini Gumel ya bada Umarni a kama Dan Sandan da ya harbi Harbi Mutane a Unguwar Kurna har mutum Daya ya Rasu.

A sanarwar da Kakakin Rundunar Yansanda SP Abdullahi Haruna kiyawa ya rabawa Manema Labarai yace An kamashi da Laifin kisan Kai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *