May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Karon farko a gasar Premier ta bana pillars ta Samu maki uku a Jihar Gombe

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta Gombe united tayi rashin har gida a hannun Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars daci 2-5 a wasan gasar Premier ta Kasa.

Tun da fari dai Dan wasan Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars Yusuf Abdullahi ne a jefa kwallo 4 bayan da aka dawo daga hutun rabin lokaci Yusuf din ya jefa kwallo 1.

Ya zuwa Yanzu pillars ta dawo mataki na Bakwai a gasar da maki goma 16 .

A Ranar Lahadi Pillar zata buga wasa a Sani Abacha stadium dake kofar Mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *