May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta sauya sunan Karamar hukumar Kunchi

1 min read

Bayan Wasu Gyare Gyare da majalisar kasar nan tayi, akarshe dai an sauya sunan karamar Hukumar Kunchi zuwa karamar Hukumar Ghari

Cikin wata sanarwa Da ma’aikatar kananan Hukumomi ta Jihar kano ta fitar ta Bayyana Cewa Daga yanzu za arika Kiran Karamar Hukumar Ghari ne maimakon Kunchi


Bustandaily Ta rawaito Cewa ma’aikatar kananan Hukumomi take sanar da Alumma da Hukumomin Gwamnati cewa a Hukumance yanzu an sauya sunan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *