May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Mako na Sha 14 Pillars ta doke Remo Stars a cigaba da Gasar Premier ta Kasa

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars sai masu gida ta doke Remo Stars daci 2-1 a Filin wasa na Sani Abacha dake kofar Mata.

Dan wasan pillar mustapha Yuga ne fa fara zura a kwallo a mintuna 50.

Mintuna 70 D ojo ya farke.
77 Rabiu Ali

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *