May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ranar Alhamis Kotun Koli zata saurari shari’ar Gwamnan Kano

1 min read

Yanzu Ya Tabbata Kotun ƙoli, Ta Sanya Ranar Alhamis 21 Ga Watan Disamba. 2023, a Matsayin Ranar Da Zata Saurari ƙarar Abba Kabir Yusuf, Da Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.

Wasu Masana Shari’a Ma Sunce Wannan Kotun Koli, Tana Da Hurumin Zama A Rana Daya Tayi Sauraro Kuma Ta Yanke Hukunci. Ba Jeka Ka Dawo.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *