May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Yanzu haka kotun Koli ta Zauna domin sauraran Shari’ar Gwamnan Zamfara

1 min read

Kotun ƙolin Nigeria dake babban Birnin tarayya Abuja ta zauna a wannan rana domin sauraron shari’ar zaɓen gwamnan jihar Zamfara da ake fafatawa tsakanin jam’iyyun APC da PDP.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *