May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Tsohon kakakin Majalisar Wakilai Ghali Umar NA’ABBA Ya rasu

1 min read

Na’abba, mai shekaru 65 abduniya, ya rasu ne da safiyar Larabarnan a Abuja.

Nan gaba kadan, za a sanar da lokacin jana’izarsa.

Zuwa lokacin wallafa wannan labari, babu cikakken bayani kan ko rasuwar tasa na da alaka da rashin lafiya.

Da fatan Allah ya jikanshi…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *