May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kano pillars ta doke Plateau United a Wasan mako na Sha Bakwai a cigaba da Gasar Premier ta Kasa

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars ta doke Plateau United a cigaba da Gasar Premier ta Kasa mako na Sha Bakwai.

Tun da fari Kungiyar kwallon kafa ta Plateau United ce ta fara zura kwallo a ragar pillars haka aka ta fi hutun rabin lokaci plateau na da ci daya pillars na nema.

A muntuna na 77 Dan wasan Pillars Abdullahi Musa a yayin da Dan wasa Habibu ya kara kwallo a ragar Plateau United.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *