May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Shari’a sabanin Hankali Kotu ta umarci Gwamnatin Tarayya ta biya Godwin Emefele diyyar Naira miliyan 100

1 min read

Rohotanni dai sun bayyana cewa Kotu ta umarci Gwamnatin Tarayya da ta biya Tsohon Gwamnan Babban Bankin Kasa na CBN Godwin Emefele diyyar Naira miliyan 100 sakamakon take masa Hakki da yace anyi masa

Emefiele wanda ke fuskantar shari’a kan badakalar kudi, ya maka Gwamnatin Tarayya, da kukab Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF) l sai Kuma Hukumar EFCC a kotu ne, bisa tauye masa hakkokinsa na rayuwa, walwala, ’yancin kansa, da kuma na damar bayani.

Tun da fari dai Lauyoyin tsohon Gwamnan ne suka shigar da karar ne a gaban kotu suna ƙalubalan matakin da jami’an tsaro suka dauka akan tsohon Gwamnan.

Jaridu a kasar nan dai sun rawaito Cewa Da farko dai Tsohon gwamnan CBN din ya bukaci alkalin ya umarce su su biya shi diyyar Naira biliyan daya kan tauye masa hakkokinsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *