May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kano pillars ta samo ta samo maki daya a hannun Lobi Stars

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta Lobi Stars ta buga chanjaras 1-1 a tsakanin ta da Kungiyar Kano Pillars sai masu gida a wasan mako na 18 wanda ya gudana a yau Litinin.

Tun da fari Kungiyar kwallon kafa ta Lobi Stars ce ta fara jefa kwallo a ragar ta pillars din, kafin daga bisani Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars din ta farke kwallon Kuma aka tashi pillars din na daya yayin Lobi Stars tana da Daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *