May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Super Eagles ta doke mai masaukin baki Ivory coast a wasa na biyu da suka fafata

1 min read

Dan wasa Troost-Ekong ne ya zura kwallon a minti na 53 a bugun daga kai sai tsara raga.

Da wannan nasarar Najeriya ta koma mataki ta biyu da maki Hudu a rukunin B.
A Ranar Litinin Nigeria NIGERIA zata fafata da kasar Guinea Bissau a wasan ta uku a rukunin A.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *