May 20, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta fadi a gasar kabuga

1 min read

Rahotanni daga unguwar Kabuga cikin Karamar hukumar Gwale a nan Kano na cewa wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta fadi a kan gadar Kabuga.

Wasu ganau sun shaidawa bustandaily Newspaper cewa direban motar na kan Hanyar ne daga titin Tal’udu zuwa titin Yar rake.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *