May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Hadin kan ‘yan Arewa ne kawai zai kawo ƙarshen Mummunan Halin da muka tsinci kanmu a ciki – Sheik Abba Adam Koki

1 min read

Babban Malamin ya bayyana haka ne a yayin da ya ke amsa Tambayoyi ga manema Labarai a jiya a nan Kano.

Sheikh Abba Adam ya Kuma ce dama chan sun fadawa mutane gaskiya cewa, a tashi a tsaya tsin-tsiya ma daurin ki daya batare da nuna wani bangarenci ba,wanda hakan ne zai tabbatar da cigaban Arewa da Al’ummar ta.

Ga karin bayani ta cikin wannan murya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *