May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kasar Saudiyya Arebia za ta bude Shagon sayar Giya Na Farko

1 min read

Masarautar Saudiyya ta ce tana shirin bude kantin sayar da barasa na farko a Riyadh babban birnin kasar.

Shafin yanar gizo na Geopolitics da sa ido kan yaki ya bayyana hakan a cikin wani sakon da aka wallafa a kafar sada zumuntarsa ​​ta X wanda aka fi sani da Tuwita Megatron_ron.

A cewar sakon “barasa za ta kasance ga jami’an diflomasiyyar kasashen waje ne kawai.”

Sai a cikin shirin na kasar bata yi bayani sosai ba game da lokacin da za’a bude shagon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *