May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta doke Kasar Cameroon a zagayen kasashe 16

1 min read

Nigeria ta fara zura kwallon ta ne ta hannun Dan wasa Ademola Lukman.

Bayan dawowa daga hutu ne Dan wasa Ademola Lukman ya Kara kwallon sa ta biyu a ragar kasar Kamaru.

A yanzu Nigeria zata fafata wasanta ne da Kasar Angola a zagayen kasashe 8.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *