May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Tsadar Rayuwa ta sa an fara koma hawa jaki a Arewa, Kudu Kuma Tafiyar Ƙafa

1 min read

Yan Najeriya na ci gaba da fito da dabarun rayuwa sakamakon matsanancin hauhawar farashin da ya samo asali daga cire tallafin man fetur a kasar.

Ko kun san a kwai yankunan da Arewacin Najeriya suka koma sufuri da jakuna a kudu kuma suka koma tafiyar kafa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani dangane da yadda rayuwa ke cigaba da canzawa a kasar nan.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *