May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

A Yayin da Al’umma ke cigaba da kokawa game tsadar kayan masarufi- Farashin bushasshan kanzo yayi tashin Gwauron zabi

1 min read

Rahotanni daga jihar Kano a t tarayyar Nigeria na cewa farashin kanzo yayi tashin Gwauron Zabi ne bayan tsadar kayan abinci irin su shinkafa marasa da dai sauransu.

Al’ummar da dama dai na cigaba da kira da Gwamnati musamman Hukumomin da abin shafa dasu kawo wa talakawa dauki a wannan lamarin.

Farashin bushasshan kanzo dai ana sayar da kwanan kanzo naira 1000 zuwa dubu 1200.

Sai dai Yan kasuwa na ta’allaka matsalar da tsadar farashin Dala dana manfeir tun bayan rantsar da Gwamnatin Shugaban kasa Bola Ahmad a matsayin Shugaban kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *