May 19, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Nigeria ta Kai matakin kusa Dana karshe bayan ta doke Kasar Angola

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta Nigeria ta doke Kasar Angola daci 1-0 da nema a wasan dab dana karshe a cigaba da Gasar cin Kofin Nahiyyar Afrika ta Nation cup Wanda kasar Ivory coast ke karbar bakwanci.


Dan wasan Nigeria Ademola Lookman ne ya ziyara kwallon a ragar kasar ta Angola.

A yanzu dai Nigeria zata fafata ne daya daga cikin kasar Guinea ko kasar Jamhuriyyar congo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *