May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Nigeria ta matakin wasan karshe a gasar Nahiyyar Afrika ta Nation cup

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta Nigeria ta kai wasan karshe na cin Kofin Nahiyyar Afrika.

Nigeria dai ta Kai wannan mataki ne a bugan daga kai sai Mai tsaron raga.

Tun da fari dai an tashi daga wasa Nigeria 1-1 South Africa.

Sai dai Nigeria ta ci kwallo ta hannun Victor Amma VAR ta soke kwallon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *