May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

A karshe dai Kotu ta aike da Murja Ibrahim Kunya gidan Gyaran Hali

1 min read

Kotun shariar musulinci dake Gama PRP ta aike da Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan gyaran hali, har zuwa ranar 20 ga wanan watan Fabrairu domin cigaba Shari’a.

Tunda fari dai hukumar Hisbah ce ta gurfanar da jarumar TikTok din a gaban kotun, karkashin jagorancin mai shari’a Nura Yusif Ahmad, kan wasu tuhume-tuhume na yin Bidiyon da suka kaucewa Addinin musulunci musamman a kafafen sada zumunta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *