May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kungiyar masu sana’ar Sayar da Buredi a Nigeria zata fara yajin aiki

1 min read

Ƙungiyar tace su na fama da tsadar farashin kayan da suke amfani da shi wajen yin burodi kamar fulawa da sukari da yis da man ƙuli da man fetur da kuma dizel duk ta dalilin cire tallafin mai da kuma rashin daidaito a kasuwar canjin kuɗaɗde da yawan haraji ta hannun hukumomin gwamnati.

Ƙungiyar dai ta nemi a dakatar da duk wasu nau’ikan haraji a kan masu sana’ar gasa burodi a matakan tarayya da jihohi da ƙananan hukumomi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *