May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Pioneer college dake Addis Ababa dake kasar Ethiopia tayi ragin kaso 50 cikin 100 kudin Registration

1 min read

Dama ga dalibai masu shaawar karantar bangaren harkokin lafiya shaharriyar makarantar nan mai suna Pioneer Medical College dake Addis Ababa dake kasar Ethiopia na sanar da Ku cewa tayi ragi na musamman watau Scholarship a dukkan courses din da take karantawar.

Ragin kaso hansin cikin 100 Basic clinical shekara ta farko ta biyu da ta Uku zaa biya dala 2500 a shekara ta ta Hudu data biyar zaa biya dala 3000.

Pharmacy and medical lab science
A shekara ta ta Daya da ta biyu da ta Uku zaa biya dala 2000 amma shekara ta Hudu data biyar zaa biya dala 2500.

Medical lab a shekara ta farko data biyu zaa biya dala 2000 Amma a shekara ta Uku data Hudu zaa biya dala 2500

Sai dai a dadin ya kusa cika Maza Ku hanzarta domin samun wannan dama kafin karewar wa’adin.

Ofishin mu na nan a lamba 12 Khadijah Plaza Dake Kan titin Yahaya Gusau A nan Kano.

Ko a kira wadannan lambobi kamar haka

08036619034
0703 980 1571

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *