May 20, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Bayan Shiga rudani game da sakin Murja daga Gidan Gyaran Hali dake nan Kano Sheikh Aminu Daurawa ya ce duk wanda ya fi karfin Hisba ai bai fi karfin Allah

1 min read

A jiya ne dai wasu rahotanni suka fito, daga hukumar kula da gyaran hali da tarbiyya ta Kasa reshen Kano cewa Murja Ibrahim kunya ta fita daga hannunsu.

Mai Magana da Yawun hukumar Misbahu Lawan ya shaidawa manema labarai cewa sun sami takarda daga kotu wacce tayi umarnin Bada Belin Murja Ibrahim kunya.

To Jin wannan ne ya Sanya muka tuntubi mai Magana da Yawun kotunan Addinin Musulunci Muzanmil Ado inda ya tabbatar da cewa masu shigar da kara ne suka nemi a bada ita domin cigaba da hukumar ta a bisa wasu lefuka da ake Hukumar ta dasu.

Ya Kuma kara da cewa Bada Beli da hanawa hurumi ne na Alkali.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *