May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Hukumar Hisba ta yi Karin haske game da batun Kwamandan hukumar

1 min read

Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta musanta rade-radin da ake yaɗawa na cewa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi murabus daga muƙaminsa ba babban kwamandan hukumar, tace labarin ba gaskiya bane.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *