May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kungiyar Limaman Masallatan Juma’a na Mabiya tafarkin Qadiryya sun yi kira da Shugabanni da Yan kasuwa dasu yi Abinda ya kamata musamman tsadar Rayuwa da yunwa da Al’umma suke fuskanta

1 min read

Cikin wata sanarwa da Kungiyar ta fitar da ja hankalin dukkan wani mai iko da Shugabanni da Yan kasuwa da su ji tsaron Allah su tausayawa talakawa wanda ta haka ne kawai za’a samu saukin al’amura.

Ga Karin bayanin da Kungiyar ta fitar ta cikin wannan jawabi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *