May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Yau Talata kotu zata zauna game da Shari’ar Murja Ibrahim

1 min read

Bayan an shiga rudani game da batun sakin Murja ayau ne kotu zata cigaba da sauraren Shari’ar.

Bayan alkali ya Bada umarnin kai Murja Ibrahim gidan Gyaran Hali kwatsam sai aka nemi Murja aka rasa.
Sai dai an zargi Gwamnatin Kano da hannu wajen sakinta.

Duk da cewa dai Gwamnatin ta musanta labarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *