July 18, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wasu mutane sun tare motar dakon abinci sun daka wawa

1 min read

Yanzu yanzu:

Jama’a sun tare motocin kayan abinci suka wawushe kayan abincin da suka dauko a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna a Yau Alhamis.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *