May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Northwest Derby Katsina United vs Kano pillars sai Masu gida

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta Katsina united zata fafata da Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars a Filin wasa na Muhammad Dikko dake Katsina.

A wasan farko da Kungiyoyin suka Kara a Filin wasa na Sani Abacha dake kofar Mata Pillars ta doke Katsina daci 1-0 nema.

A Ranar Lahadin da ta gaba dai pillars ta doke Kungiyar kwallon kafa ta Sunshine stars dake a Garin Akure da ci 5-1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *