May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnatin jihar kano ta dakatar da nadin Hakimai a masarautun Kano Guda Biyar dake Fadin Jihar Kanoa

1 min read

Ma’aikatar Kananan Hukumomin ta jihar kano ta aikewa da masarautun Kano Guda Biyar takardar dakatar da nadin Hakimai.

Takardar me dauke da sa Hannun Babban Sakatare na Ma’aikatar Alhaji Ibrahim Muhammad Kabara, ya Kara da cewa Gwamnatin jihar kano ce ta bada umarnin ne ga dukkan nin Masarautun jihar kano su tsayar da ci gaba da nadin Hakimai har sai Gwamnatin ta Bada umarni.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *