May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Yanzu -Yanzu kasar Saudi Arabia ta sanar da ganin watan Ramadan

1 min read

Hukumomi a Kasar Saudiyya sun sanar da cewa an ga Sabon Watan Ramadan.
Hakan na nuni da cewa a za’a tashi da Azumi a gobe Litinin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *