May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Tinubu ya maye gurbin Sha’aban Sharada da Kamal Jafaru Isah a matsayin Shugaban hukumar kula da Almajirai ta Kasa

1 min read

Masharwaci na musamman ga shugaban kasa kan kafafen yada labarai Ajiri Ngelale ne ya sanar da nadin a sanarwar da ya fitar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *