May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

NAHCON ta kara kudin Aikin hajjin ban

1 min read

Cikin wata sanarwa da NAHCON ta fitar mai dauke da sa hannun jami’ar hulda jama’a ta hukumar Fatima Sanda Usara NAHCON ta yi Karin Naira milyan Daya da dubu dari tara kan milyan hudu da rabi da ta sanar a baya .

NAHCON ta ce karin ya samu ne sakamakon tashin Dala da aka samu daga dari takwas zuwa dubu da hudu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *