May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kano pillars tayi rashin nasara a hannun Enyimba a wasan mako na 28

1 min read

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Enyimba dake garin a Aba, ta lallasa Kano Pillars da ƙwallaye biyar da nema, a wasan mako na 28 a ranar Laraba

Da wannan sakamako ƙungiyar ta sai masu gida ta koma mataki na takwas da maki 41

Ya zuwa yanzu dai wasanni Goma ya rage a ƙarƙare gasar ta bana, shin ko a na nawa kuke ganin ƙungiyar zata ƙare?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *