May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ba’a ga watan sallah a Saudiyya ba Watan Sallah

1 min read

Saudiyya ta sanar da cewa ba a ga watan Shawwal a yau Litinin ba.

Hakan na nufin cewa Ƙaramar Sallah za ta kama ranar Laraba, 10 ga watan Afrilun 2024.

Dama tawagar da ke duban watan ta taru don duban jaririn watan na Shawwal.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *