May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Allah ya yiwa Jaruma Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso rasuwa

1 min read

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

Yan uwan Daso sun shaida wa Freedom Radio cewa mutuwar fuju’a ta riske ta daga kwanciya barci bayan ta yi sahur.

Rohotanni sun bayyana cewa lafiya lau ta kwanta bacci sai dai Ba’a tashi da ita ba.

Umar Abba Shima Daya ne daga cikin mutanan da suke na gaba gaba a cikin Yan uwan marigayiyar

Za a yi jana’izarta nan gaba a Kano.

Allah ya gafarta mata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *