May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Lokutan sallar Idi a wasu Masallatai dake nan Kano

1 min read

Lokutan sallar Idi

Masjid Al’Auwabeen Gulu Rimin gado LG.
Sallar Idi: 08:30AM

Masallacin Idi na Jami’ar tsohuwar Jami’ar Bayero za’a tayar da sallah karfe 8:30Am

A Sabuwar jami’ar Bayero Kano kuwa karfe 8:15AM

A Masallacin Idi na Jami’u Ibdurrahaman dake Unguwar Tudun Yola za’a tayar da sallah da misalin karfe 8:00 na Safe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *