May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Update LOKUTAN SALLAR IDI A WASU DAGA MASALLATAN DAKE NAN BIRNIN KANO

1 min read

1-Masallacin Warawa L.G Dake Cikin Gari Za’a gudanar da Sallah ne da Misalin Karfe 9:00 Am

2-Masallacin Warawa L.G Dake Garin Danlasan Za’a gudanar da Sallah ne da Misalin Karfe 8:30 Am

3-Masallacin Warawa L.G Dake Garin Jemagu Za’a gudanar da Sallah ne da Misalin Karfe 9:30 Am

4- Masallacin Sheikh Ja’afar Dake Unguwar Tudun Murtala Karamar Hukumar Nassarawa 8:00.

5-Ihya’Us Sunnah Dake Unguwar Gwammaja 8:00.

6-Darul Hadith Tudun Yola 8:00.

7-Masallacin Sasif Dake Unguwar Gama 8:00.

8-Masallacin Sheikh Ja’afar Dake Sabuwar Gandu 8:00.

9-Masallacin Alfurqan Nassarawa GRA 8:00.

10-Khulafa’Urrashidin Dake Unguwar Sharada 8:00.

11: Masallacin Tsohuwar Jami’ar Bayero (BUK Old Site) 8:30.

12: Masallacin Jami’ar Yusuf Mai Tama 8:00.

13-Masallacin Abu Ayyubal Ansari Dake Unguwar Rijiyar Lemo ‘Yan Katako 8:30.

14-Masallacin Iqra Dake Kwanar Dawaki 7:30.

15: Masallacin Zam-Zam Dake Unguwar ‘Yar Akwa Bayan Asibitin Malam Aminu Kano 8:30.

16-Masallacin Nana A’isha Dake Unguwar Sharada Bayan Police Station 7:45.

17-Masallacin Faruq Dake Unguwa Uku CBN Quaters 7:45.

18-Masallacin Sahaba Dake Unguwar Kundila Maiduguri Road 8:00.

19-Masallacin Sabuwar Jami’ar Bayero (BUK New Site) 8:15.

20 Masallacin Idi na Garin kumurya 8:45

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *