May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Mun kama Yan daba 61 a yayin hawan daushe – Rundunar Yan sandan Kano

1 min read

Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta samu Nasarar Kama Karin Mutane 61 da suke dauke da muggan Makamai Yayin Hawan Daushe da ya Gudana a Masarautun Jihar Kano

Cikin Wata Sanarwa da Rundunar Ta Fitar Ta Hannun kakakin Rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa Yace, Rundunar Ta Samu Wanann Nasara ne sakamakon hadin kan Sauran Jami’an Tsaro Dake Jihar Kano

Haka Kuma Sanarwar ta Godewa al’ummar Jihar Kano bisa Yadda suka baiwa Rundunar Hadin Kai Domin tabbatar da Tsaro da Kare Rayuka da Dukiyoyin Al’ummar Jihar Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *