May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kotu ta gargadi Ganduje kada ya sake amsa sunan mamba a jam’iyyar APC har zuwa kammala Shari’a

1 min read

Kotun tace kada Ganduje ya sake amsa sunan mamba a jam’iyyar har zuwa lokacin da za’a kammala Shari’a.

Alkalin kotun mai shari’a Jostis Usman Na’abba, ya ɗage cigaba da sauraron shari’ar zuwa ranar 30 ga watan da muke ciki na Afrilu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *