March 16, 2025

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wata sabuwa -Jam’iyar APC ta nemi hukumar kula da Alkalai ta Kasa NJC da ta dauki mataki akan Alkalin da ya dakatar da Ganduje daga shugabancin jam’iyar APC

1 min read

Jam’iyar APC ta nemi hukumar kula da Alkalai ta Kasa NJC da ta dauki mataki akan Alkalin da yace ya dakatar da Ganduje daga shugabancin jam’iyar APC na Kasa a yau Justice Na’abba.

Jam’iyar ta kalubalanci Alkalin a matsayin wanda yayi Katsalandan akan abunda bai shafe shi ba kuma bashi da hurumi amma ya shiga har kuma yake bayar da umarni akan abunda bashi da damar yanke hukunci akai.

Jam’iyar APC tace Alkalin ya nuna rashin gogewa a fili da har yayi magana akan abunda yasan ba hurumin sa bane, shi yasa jam’iyar ta shigar da shi kara gaban hukumar da take kula da Alkalai domin ta dauki mataki akan sa.

~ Dan Mallam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *