May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnan Kano ya nada Mustapha Rabiu Kwankwaso a matsayin Kwamishinan matasa da Wasanni

1 min read

Sauran wadanda aka nada sun haɗar da

1. Adamu Aliyu Kibiya a sabon Kwamishinan kasuwanci
3. Abduljabbar Umar Garko Kwamishinan ma’aikatar ƙasa da safayo
4. Shehu Aliyu Yarmedi kwamishinan ayyuka na musamman

Sannan an sauyawa Alhaji Abbas Sani Abba Ma’aikata zuwa Kwamishinan raya karka.
Amina Abdullahi Sani HOD ta koma Kwamishiniyar Jinƙan al’umma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *