May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kano Pillars ta dakatar da mai horos da Kungiyar Audu Maikaba pp

1 min read

Pillars ya ayyana dakatar da mai horar da yan wasan kungiyar Abdu Maikaba.

Wata majiya ta bayyana dakatarwar da kuma kafa wani kwamiti wanda zai bincikeshi a inda idan aka sameshi da laifi to zaa ladafttar dashi.

Duk da yake baa fadi dalilin dakatarwar da akayi masa ba, amma ana zargin maganganu da Abdu Maikaba ya furta a lokacin wani taro da kungiyar magoya bayan Kano Pillars sukayi a cibiyar yan jaridu ta jiha ne ya jawo dakatarwar.

A jira kadan..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *