May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wasu Kungiyoyi a Arewa sun bukaci kotu ta sauke Ganduje daga Shugabancin APC

1 min read

Wasu Kungiyoyi guda Biyu daga Arewa Maso Yammacin Ƙasar Nan, sun Bukaci Kotu ta Sauke Shugaban riko na Jam’iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje

Kungiyoyin wadanda Suka bayyana Cewa zaman Ganduje amatsayin Shugaban Jam’iyyar ya Saba da Dokokin da Kuma Kundin Tsarin Mulkin Jam’iyyar da ya Baiwa Yankin arewa ta tsakiya Damar Samar da shugaba

Takardar Mai Dauke da sa Hannun Muhammed Saidu Etsu, Gbenga Lubem, AbdulGaniyu Lukman, Bagu Bung Jung, Isa Abubakar Imam, da Kuma Mohammed Kabiru Idris, Wanda sune suka Bukaci Kotu ta Sauke Ganduje

Tun Bayan Murabus Din Tsohon Shugaban Jam’iyyar na Kasa Abdullahi Adamu ne dai Ganduje ya zama Shugaban Jam’iyyar na APC na Rikon Kwarya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *