May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

KANO: Rabon Tallafin Dubu Hamsin-hamsin Ga Mata

1 min read

Gwamnan Jihar ya fitar da lissafin adadin matan da za a dinga bawa tallafin a ƙananan hukumomi dake cikin birni da wajenta.

Jadawalin zai kasance kamar haka:

1. Ƙananan hukumomin dake cikin birni guda takwas, kowannen su duk wata mata 200 za a dinga bawa dubu Hamsin-hamsin.

2. Ƙananan hukumomi guda 36 da suke wajen birnin Kano, za a dinga bawa Mata 100 dubu Hamsin-hamsin a kowacce ƙaramar hukuma.

Total a wata Mata 5,200 a duk wata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *