June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

NAHCON ta ce ayyuka sun kammala domin karbar Alhazai daga Madina zuwa Makkah

1 min read

Hukumar kula aikin hajji ta Kasa NAHCON ta ce shirya tsap don Tarbar Maniyyatan da suka kammala kwanakinsu hudu a Madinah.

Hukumar ta bayyana haka a yayin taron manema labarai a jiya.

Sanarwar ta ce an Samu wannan Nasara ne a sakamakon hadin kan da aka samu tsakanin jami’an NAHCON dake makka da Kuma Madina.

Hukumar ta ce a bangaren masauki da abinci tuni hukumar ta kammala shirin ta.

A zagayen rangadin da Jami’an suka kai wajen dafa girkin da masaukan Alhazan da a jiyan abubuwan sun kammala yadda mukeso babu wata matsala a halin yanzu.

Mun Kuma ya bawa da Kuma kamfanin da muka baiwa aikin a bana kasancewar sun yi kokari matuka da gaske.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *