July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wata sabuwa – Gwamnan Kano ya umarci ‘Yan sanda su fitar da Aminu Ado Bayero daga gidan Sarki

1 min read

Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin ga Kwamishinan yan’ sanda daya gaggauta fitar da Tsohon sarkin Alhaji Aminu Ado Bayero daga gidan Sarki na Nasarawa.

Kwamishinan shari’a Barista Haruna Isah Dederi ya bayyana hakan yayi taron manema labarai , inda yace sai bayan anyi doka sannan suka samu odar kotun.

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin fitar da Aminu Ado Bayero domin fara gyare -gyare a gidan Sarki na Nasarawa wanda mallakin gwamnatin Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *