July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Tunibu ya Bada umarnin Bude iyakokin Kasar domin shigo da abinci

1 min read

YANZU-YANZU: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin shigo da shinkafa, alkama da masara ba tare da biyan haraji ba. Za a shigo da kayan abinci ne zuwa tsahon kwana 150 kafin a fara girbi na noman bana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *