Mamakon ruwan sama da aka yi a karamar hukumar Bagwai ya lalata amfanin gona da ya tasamma na Naira milyan...
Wata kungiya mai zaman kanta dake aiki a jihar Niger ta tallafawa masu bukata ta musamman da tallafin kudi dai-dai...
Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan da Sanata Adamu Bulkachuwa da tsohon Gwamnan jihar Kano Ibrahim Shekarau na cikin Sanatoci goma...
Rundunar ‘yan-sandan Jihar Taraba ta ce, ‘yan bindiga sun kashe shugaban wata makaranta mai zaman kanta Alhaji Danlami Shamaki. Jami’in...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB, ta ce tana dubu yiwuwar fara bayar da gurbin karatu...
Gwamnonin shiyar Arewa maso gabashin Najeriya sunyi kira ga gwamnatin tarayyar kasar, da ta kwace aikin daga 'yan kwangilar da...
A yau litinin aka bude makarantun sakandare a jihar Kano domin daliban da ke ajin karshe, don shirye-shiryen tunkarar rubuta...
Tun farko jami'ai sun bayyyana faransawan a matsayin 'yan yawon bude ido, kafin daga baya, ministan tsaro na Jamhuriyar Nijar...
Hukumomi sun ba da rahoton gano sabbin masu cutar korona 437 ranar Lahadi, da wannan ƙari, yawan mutanen da annobar...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi tur da harin da aka kai wa ma'aikatan jin ƙai a Nijar, inda ya...